Suhaila Ibrahim

Suhaila Ibrahim Zakzaky (H)

SUHAILA IBRAHEEM ZAKZAKY: Sayyida Suhaila ita ce ‘ya ta Biyar a jerin ‘ya’yan Shaikh Ibraheem Zakzaky (H), amma ta biyu a ‘ya’ya mata. An haifi Sayyida Suhaila ne ranar 8 ga watan Agusta na shekarar 1993. Ta yi karatun Firamare da Sakandare a Nijeriya, ta fara karatu a Jami’ar “Usman ÆŠan Fodiyo” da ke birnin Sakkwato a Nijeriya, amma daga baya sai ta tafi wata Jami’ar Æ™asa da Æ™asa “International University” da ke Æ™asar Malesiya, inda ta karanta darasin “Halayyar ÆŠan Adam” wato “Sociology”. Sayyida Nusaiba haziÆ™a ce mai fasahar magana, an shaideta da kawaici, Æ™wazo, da himma a fagen addini.

Post a Comment

0 Comments