Asalinsa suna ne Bafarise ko Baturkiye, ma'anarsa ɗan Sarki (Yarima) Kuma ba wai ya keɓanci ƴan Hauza bane kawai, akan amfani dashi ga wanda yake da nasaba da Annabi ta ɓangaren Mahaifiyarsa (Akasin Sayyid), sannan akan faɗawa wasu ƴan Hauza in ya dace da su. |
0 Comments