Cikin littattafan Fiƙhu ana nufin Sheik Aɗɗusi (Rahimahullah).
Ana kiran duk Malamin Hauza ko Ɗalibi ko da yau ya shiga Hauzar da Sheikh, a kasar iraƙi kuma har Shugaban Ƙabila ko dangi ana faɗawa, wato ya so ya yi kama da kalmar Malam a wajen Hausawa, ta inda take fita daga layin Ahlin Ilimi wani lokacin da ma'anar girmamawa Misali.
|
0 Comments