- Cikin littattafan Fiƙihu ana kiran Al-Hasan bn Yusuf bn Al-Muɗɗahhar Al-Hilli da wannan laƙabi, wanda ya rasu a shekara ta 726 bayan hijira.
- Ana kuma amfani dashi ga mutumin da yake ma'abocin kundi a ilmai, tare da kwarewar sa a cikin sashin su a aikace.
- Haka kuma ana amfani dashi kan wanda ya kai matakin ilmi mai girma amma kuma bai kai Mujtahidi ba.
|
0 Comments